ha_tn/luk/10/21.md

1.3 KiB

Uban

wannan muhinmin shaida nena Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Ubangiji na sama da kasa

"sama" da "kasa" na nufin ka mai da yake kasan ce AT: "Maigidan kowa da komai a sama da kasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

wadannan abubuwa

wannan na nufin koyasuwan Yesu wadda suka wuce akan ikon almajirai.zai fi kyau a ce "wadannan abubuwa" da mai karatu ya gane ma'anar.

mai hikima da fahimta

wannan kalman "hikima" da "fahimta" siffs ce ta wajen sunaye da ake nufin mutane da suke da nau'i. domin Allah ya boye masu gaskiya wadan nan mutane kuwa basu da hikima da fahimta,koda sheke suna tunanin cewa sunada shi. AT: daga mutanen da suke tunani cewa suna da hikima da fahimta " (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]])

wadanda ba koyayyu ba ne, kamar kananan yara

wannan na nufin waddan da basu da ilmi sosai amma suna so su karbi koyasuwan Yesu haka kuma kananan yara suna so suji wadda da suka yarda da su. AT: "mutanen da suki da ilmi kadan, amma wanda yaji Allah kamar yadda yara suke yi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

gama haka ne ya gamshe ka

"gama ya gamshe ku kuyi wannan"