ha_tn/luk/10/16.md

732 B

Duk wadda ya jiku ya jini

wannan kwatanci za'a iya fadin ta ba shaka kamar tamka. AT: "Idan wani ya ji ku, kamar suna ji na ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

wanda ya kiku ya kini

wannan kwatanci za'a iya fadin ta ba shaka kamar tamka. AT: "Idan wani ya kiku, kamar ya kina ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

wanda ya kini ya ki wadda ya aiki ni

wannan kwatanci za'a iya fadin ta ba shaka kamar tamka. AT: "Idan wani ya kini, kamar yana kin wadda ya aiko ni ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

wanda ya aiko ni

wannan na nufin Allah Uban, wanda Yesu ya aza domin aikinan na susamman "Allah wanda ya aikoni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)