ha_tn/luk/10/13.md

2.0 KiB

Kaiton ki, Korasinu! Kaiton ki, Baitsaida!

Yakubu yayi magana akan mutanen biranen Kaiton da Baisaida kamar suna jins, amma basu ji. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Idan ayyuka masu girma da aka yi a cikinku, da an yi su a cikin Taya da Sidon

Yakubu yana bayyana yanayin da ya kama ta ya faru a baya amma bai faru ba. AT: "Idan wani ya yi aikin alajibi wa mutanen Taya da Sidon da na yi maku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-hypo]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

da sun tuba tuntuni, zaune

"mugayen mutanen da suka zauna awurin da sun nuna cewa sun tuba da kuskuren zunuban su a zaune"

zaune cikin toka da tufafin makoki

"sa tufafin makoki da zama cikin toka"

Amma a ranar shari'a Taya da Sidon za su fi ku samun sauki

Zai zama da fatan alheri a fade she ba shaka dalilin shari'an su. AT: "amma baku tuba ku yarda da ni ba koda sheke kunga aikin al'ajibin da na yi, allah zai yi maku shari'a mafi tsanani fiye da mutanen Taya Sidon" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

a ranar shari'a

"a ranan karshe ran da Allah zai sharanta kowa"

Ke kuma, Kafarnahum

Yesu yayi magana yanzu da mutanen brinin Kafarnahum kamar suna jinsa, amma basu ji. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

kina tsammani har zuwa sama za a daukaka ki?

Yesu yayi amfani da tambaya domin ya kwabe mutanen Kafarnahum game da griman kansu. AT: "ba shaka baza ku ji sama ba" ko "Alllah bazai daukaka kuba!" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

daukaka zuwa sama

wannan furcin na nufin "daukaka mai grima"

za a gangarar dake har zuwa hadas

Za'a iya bayyana ta a wata sifa. AT: za ku gangara kasan hadas" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)