ha_tn/luk/10/10.md

1.6 KiB

idan ba su karbe ku ba

"idan mutanen garin sun ki ku"

'Ko kurar birninku da ta like a kafafunmu, mun karkabe maku ita a matsayin shaida a kanku

wannan alamar aikatawa cewa sun ki karban mutanen garin. AT: "kamar yadda kuka ki mu, muma mun kiku sosai. muma mun ki kurar birninku da ta like a kafafunmu (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

mu goge daga

tunda yesu yana aikan mutanen a kungiya biyu, zai zama mutane biyu ne na fadin wannan. yare dayake da sifa biyu "mu" zasu yi afani da ita. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

Amma ku san wannan: Mulkin Allah ya zo kusa

wannan kalman "Amma kusan wannan" yana gabatar da gargadi. yana nufin "koda shike kun ki mu, bai canja damar cewa mulkin Allah ya kusan zuwaba!"

Mulkin Allah ya kusan zuwa

wannan kalman "mulkin" fadan ta da fi'ili "shekarun mulki" ko "mulkin" dubi yadda aka juya magana irinta acikin luka 10:8. AT: Allah yakusan yi mulki ako ina kamar sarki" ko "Abin shaida cewa Allah yana mulki na kewaye da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Na gaya maku

Yakubu ya na fadin wannan wa mutane 70 da zai aiki su. Ya fada hakana domin ya nuna cewa ya na so ya fada wata abu mai muhimin amfani

ranan shari'a

wannan a'lamjiren yaka mata su ga na cewa wannan ya nufin ranan shari'a na karshe ga masu zunubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zai zama da sauki wa saduma da wannan brini

"Allah ba zai yiwa saduma shari'a mai tsanani feye da wannan brinin." AT: Allah zai yiwa mutanin brinin shari'a mai tsanani feye da mutanen saduma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)