ha_tn/luk/10/05.md

1.6 KiB

Bari salama ta kasance a wannan gida

wannan duka biyu gaisuwa ne da salama. Anan "gida" na nufin wadda suke zama a gida. AT: bari mutanen da suke wannan gida su sami salama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mutum mai salama

"mutumin salama." wannan shi ne mutum mai son salama da Allah da kuma mutane.

salamar ku za ta kasance a kansa

Anan "salama" ana kwatanta salama kamar abu mai rai wadda zai iya zaba inda zaya zauna. AT: "zai sami salaman da ka albarka ce shi dashi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

idan babu

Zai iya sake dukan kalman mai fatan alhari. AT: idan babu mutun mai salama" ko idan mai gidan ba mai son salama bane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

za ta dawo wurinku

Anan "salama" ana kwatanta tane kamar abu mai rai wadda zaya iya za ban wurin da zai zauna. AT: "zaku sami wancen salamar" ko "ba zai sami salama can da ka a'lbarkace shi da shi ba "

Ku zauna a wancan gidan

Bawai Yesu yana nufin su zauna a wancan gidan dukan rana ba,amma suyi barci a gida daya wadda suke. AT: "cigaba da yin barci a wannan gida"

Gama ma'aikaci ya wajibci ladansa

wannan shine babban wata muhimmin da Yesu yayi amfani da shi wa mutanen da ya aika. tun da zasu koyar su kuma warkar da mutane, mutanen kuwa zasu basu abinci da wurin kwaciya.

Kada ku bi gida gida

tafiya daga gida zuwa guda na nufin zuwa gidaje daban daban. zai iya za ma da ciwa yana tafiya yayi dare a gidaje daban daban. "kada ka je kayi barci kowace dare a gidaje daban daban" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])