ha_tn/luk/10/03.md

730 B

ku tafi a hanyan ku

"ku tafi biranan" ko "ku tafi gun mutanen"

na aike ku kamar 'yan raguna cikin kyarkyetai

kyarkyetai suna harin tumakin domin su kashe su. wannan na misalin cewa akwai wadan su mutane wadda suki kokara su kashe a'lmajiran wadda Allah zai aike su. za'a iya chire sunayen wasu dabbobi. AT: "idan na aike ku,mutane zasuso su lahane ku, kamar yadda kyarkyetai suke harin tumaki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Kada ku dauki jakan kudi, ko jakar matafiyi, ko takalma

"Kada ku dauki jaka jakan tafiya ko takalma"

kada ku gai da kowa a kan hanya.

"kada ku gaida kowa akan hanya. " Allah yana nauyin dacewa su tafi da sauri zuwa biarnan suyi aikin sa.bawai su zama marasa ladabi ba.