ha_tn/luk/09/61.md

1.1 KiB

zan tafi tare da kai

"Zan haɗu da ku a masayin almajeri" ko "Ina shiye in bika"

amma bari in je gida inyi ban kwana da mutanena tukuna

kamin in yi haka, bari in yi ban kwana da mutanena gida na tukuna"

ba wanda ...ya isa ya shiga mulkin Allah

Yesu ya amsa masu da ƙarin magana ya koya wa mutuminda yana so ya zama al'majerin sa. Yesu ya na nufin cewa mutum bai isa ya shi ga mulkin Allah ba idan ya damu da mutane dake a baya a maimakon bin Yesu. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-proverbs]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

wanda ya fara ɦuda a gonarsa

A nan "ya sa hannun sa akan" wani abu ƙari ne na da yake nufin mutum ya fara yin wani abu. AT: "Ba wanda ya fara ɦuda a gonarsa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])

dubi baya

Duk wanda ya juya baya sa'anda ya ke ɦudaba zai iya jagoran hudan in da ya ke so ya je ba. waccan mutumin dole ya nasu ya na kallon gabadomin ya yi huɗa da kyau.

isa ya shiga mulkin Allah

"amfani ga mulkin Allah" ko "da cewa da mulkin Allah"