ha_tn/luk/09/59.md

848 B

da farko bari in koma gida in bizine mahaifina

Ba'a gane ba ko mahaifin mutumin ya mutu kuma zai bizine shi nan da nan, ko mutumin zai daɗe na dan lokaci har sia uban sa ya mutu sai ya bizine shi asalin ajilin shi ne mutumin ya na so ya yi wani abu ne kamin ya bi aYesu.

da farko bari in koma

"kamin in yi haka, bari in koma"

Ka bar matattu su bizine matattunsu

Asalin nufin Yesu bawai mattatu mutane su bizine mattatu mutane bane. Ma'ana mai yuwa na mattatu shi ne 1)misali ne na wadanda su kusa su mutu, ko 2)misali ne na wadan da sunki su bi Yesu kuma sun mutu a ruhaniyance. asalin maganar shi ne kada al'majeri ya bar wani abu ya hana shi bin Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

matattu

Wannan na nufin wanda suka mutu gaba ɗaya. AT: "matattun mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)