ha_tn/luk/09/57.md

1.0 KiB

wani

Wannan ba ɗaya daga cikin almajeren ba.

Dila suna da ramuka ... ba shi da inda zai kwanta

Yesu ya amsa ƙairn maganar domin ya koya wa mutumin zama almajerin Yesu. Yesu ya nuna da cewa idan mutum ya bi shi, mutumin shi ma ba zai sami gida ba. AT: "Dila suna da ramuka ... ba shi da inda zai kwanta. sabo da haka kada ka yi sammani cewa za ka sami gida" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-proverbs]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Dila

Wannan babbobin ƙasa ne kama da ƙararnuka. suna kwana a kogon ko a ramia ƙasa.

tsuntsayen sararin sama

"tsuntsaye da suke firiya a iska"

Dan Mutum yana ... inda zai kwana

Yesu yana magana a kansa a mutum na uku. AT: "Ni, Dan Mutum, yana ... inda zai kwana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

ba inda zai kwana

"ba inda zai huta da kansa " ko "ba inda zai yi barci." Yesu ya kwatanta ya yi nauyin cewa bai da asalil gida kuma mutane basu gayatan sa kullum ya zauna da su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)