442 B
442 B
suka ga haka
"gani da cewa Samariyawan ba su ƙarbi Yesu ba"
umarci wuta ta sauko daga sama, ta hallaka su
Yakubu da Yahaya suka bada shawara a wannan hanyar shariyar domisun sani haka ne annabi Iliyay asharanta mutanen da suka ƙi Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ya juya ya tsauta masu
"Yesu ya juya ya tsauta wa Yakubu da Yahaya." Yesu bai huƙunta Samariyawan kamar yadda almajeren sa suke sammani ba.