ha_tn/luk/09/51.md

689 B

Sa'adda rana ta kusato da zai hawo zuwa sama

"Sa'adda rana ta kusato da zai hawo zuwa sama" ko "Sa'anda lokaci ya yi kusa da zai tafi sama"

ya kudurta

Wannan ƙrin na nufin ya "ya kudurta sosai." AT: "ya shiya hankalin sa" ko "ya kudurta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

su shirya wuri dominsa

Wannan na nufin su shirya domin zuwansa gun, mai yuwa wurin magana, wurin zama, da abinci.

ba su karbe shi ba

"ba su so ya zauna"

domin ya kudurta zai tafi Urushalima

Samariyawa da Yahudawa su ƙi juna sosai. sabo da haka Samariyawa ba za su taimaki Yesu ba a tafiyar sa zuwa Urushalima, hed-kwatan Yahudawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)