ha_tn/luk/09/49.md

708 B

Yahaya ya amsa

"A amsawa Yahaya ya ce" ko "Yahaya ya amsa wa Yesu." Yahaya yana amsawa ga abin da Yesu ya ce akan zama mafi girma. bawai yana amsa tambayan bane.

mun gani

Yahaya ya yi maganar kansa amma ba Yesu ba, sabo da haka "mu" a nan banda shi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

a sunar ka

Wannan na nufin mutum yana magana da iko da ƙarfi Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kada ku hana shi

AT: " kubar shi ya cigaba"

dukan wanda ba ya gaba da ku, yana tare da ku

Wasu yare na zamanin yanzu faɗi da yake nufin abu ɗaya. AT: "idan mutum bai hana ka aiki ba, kamar yana taya kane" ko "idan wani baya aikin gaba da kai, yana aiki tare da kai"