471 B
471 B
tsakaninsu
"tsakaninsu al'majeren"
abin da suke tunani a zuciyarsu
A nan "zuciyz" misali ne na hankalin. AT: "sani dalilin a zuciyarsu" ko "sani abin da suke tunani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a sunana
Wannan na nufin mutum da ya yin abu kamar wakilin Yesu. AT: "domi na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Wanda ya aike ni
"Allah, wanda ya aike ni"
wanda ya fi girma
"wadanda Allah ya dauke su mafi mahimmanci"