769 B
769 B
Dukansu suka yi mamaki da girman ikon Allah
Yesu ya yi aiki al'ajibi, amma taron sun gane da cewa Allah mai iko wannan warkasuwa.
dukkan abin da yake yi
"komai da Yesu yake yi"
Ku saurara da kyau a kan abin da zan gaya maku
Wannan ƙari ne da yake nufin su kasa kunne. AT: "ku saurara ku tuna" ko "Kada ku manta da wannan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Za a bada Ɗan Mutum ga mutane
Wannan za'a iya faɗan ta da shiraɗ mai yaƙani. A nan "hannaye" na nufin ƙarfin yin mulki. AT: "za a bada Ɗan Mutum a sa shi a iko mutane" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
An boye masu
AT: "Allah ya boye masu ma'anar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)