ha_tn/luk/09/41.md

738 B

Yesu ya amsa ya ce

"Yesu ya amsa da cewa"

Ku karkatattun tsara marasa bangaskiya

Yesu ya cewa taron da suka taru, ba wa al'majeren sa ba.

karkatattun tsara

"tsara marasa kirki"

har yaushe zan zauna da ku ina jimrewa da ku?

A nan "ku" jam'i ne. Yesu ya yi amfani da wannan tambayan ya bayyana bakin cikin sa da cewa mutanen ba shu gaskanta ba. Za'aiya rubuta su kamar bayani. AT: "na daɗe da ku, amma ba ku gaskanta ba. ina mamaki har yaushe zan zauna da ku ina jimrewa da ku." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

kawo yaron ka wurin

A nan "na ka" mafuraɗi ne. Yesu ya na magana ne da uban wanda ya yi masa magana. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)