ha_tn/luk/09/37.md

658 B

Gama, wani mutum daga cikin taron

Kalmar nan "gama" ya samu fahimtar sabuwar mutum a labarin. mai yuwa yaren ku na da wata hanyar yin haka Turaci sun yi amfani da "Akwai wani mutum a cikin taron wanda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

kun ga, ruhu

Saahin nan "kun ga" ya gabatar mana da mugun ruhu a labarin mutumin. mai yuwa yaren ku na da wata hanyar yin haka. AT: "Wannan mugun ruhu na da ya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

bakinsa ya yi ta kumfa

"kumfa ya fito daga bakinsa." Sa'anda mutum yana da waso, za su samu munfashi biyu ko haɗeyewa. Wannan ya na sa farin kumfa ya taru a bakin sa.