ha_tn/luk/09/34.md

1.2 KiB

Sa'adda yake faɗin wannan

"Wa'anda Bitrus yana faɗan wannan abubuwan"

suka ji tsoro

cikakku al'majeren ba su ji tsoron gajimarai. Wannansashin ya nuna da cewa wani iri tsoro da ba na kullum ba ya ƙama su da gajimarin. AT: "suka ji tsoro" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

suka shiga cikin gajimari

Wannan za'a bayana a ajili da gakimarai ya yi. AT: "gajimaran ya zagaya su"

Murya ya fito daga cikin gajimaran

An gane da cewa muryan zai zama na Allah ne kawai. AT: "Allah ya yi magana da su a gajimaran" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ɗa

Wannan suna ne mai muhimmanci wa Yesu, Ɗan Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

wanda na zaba

AT: "wanda Ni na zaba" ko "Na zabe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Suka yi shiru ... abin da suka gani

Wannan bayanin ya faɗi abin da ya faru bayan labarin a sakamakon abin da ya auko a labarin da kanta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-endofstory)

yi shiru ... kada ku gaya wa kowa

Sashi na farko ya na nufin amsawar su nan da nan, na biyu kuma ya na nufin abin da suka yi a kwanakin da ya biyu.