ha_tn/luk/09/32.md

646 B

Yanzu

Wannan kalmar an yi amfani da shi a nan domin a sa alaman fashi a asalin labarin. A nan Luka ya ba da labari akan Bitrus, Yakubu da Yahaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

barci mai nauyi

Wannan ƙarin na nufin "barci sosai"

suka ga daukakar sa

Wannan na nufin hasky mai walƙiya ya ƙewaye su. AT: "sun ga haske mai walƙiya yana zuwa daga gun Yesu" ko "sun ga wuta mai haske ya fitowa daga gun Yesu"

ga mutanen su biyu da ke tsaye tare da shi

Wannan yana nufin Musa da Iliya.

suke barin wurin

"Da Musa da Iliya suke barin wurin"

runfuna

mai sauƙi, maficin wuri wanda za'a iya zama ko barci