ha_tn/luk/09/30.md

576 B

Dubi

Wannan kalmar "dubi" a nan ya samu saurin fahimta mu kula da bayanin ban mamakin da ya biyo baya. AT: "ba zato"

Suka bayyana da daraja

Wannan sashin ya ba da bayani game da yadda Musa da Iliya suke. Wasu yaren za su juya shi kamar sharaɗi dabam daban. AT: "kuma sun bayyana cikin daraj" ko "suna walkiya da haske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

tafiyarsa

"tafiyarsa" ko Yadda Yesu zai bar wannan duniyan nan." Wannan hanya ce mai ladabi na magana game da mutuwar sa. AT: "mutuwar sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)