ha_tn/luk/09/26.md

1.1 KiB

magana ta

"abin da na ce" ko "abin da na koyad"

da magana ta, Dan Mutum ma zai ji kunyarsa

AT: "Dan Mutum ma zai ji kunyarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dan Mutum ... sa'adda ya dawo

Yesu yana magana game da kansa. AT: "Ni, Dan Mutum ... sa'adda Na dawo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Uban

Wannan suna ne mai muhimman ci wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Amma ina gaya maku gaskiya

Yesu ya yi amfani da wannan sashin ya yi nauyin mumanci abin da ya ke so ya faɗana biye.

wadansu cikinku da ke nan tsaye, ba za su mutu ba

"wadansun ku dake tsaye a nan ba za su ɗanɗana mutuwa ba"

kamin su gani

Yesu yana magana game da mutanen da yake magana akai. AT: "kamin ku gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

ba za su mutu ba sai sun ga mulkin Allah

Wannan ra'ayin " ba ... har sai" za'a iya furta da mai yaƙani da "kamim." AT: "za su ga mulkin Allah kamin su mutu" ko "za ka gan mulkin Allah kamin ka mutu"

ɗanɗana mutuwa

Wannan ƙarin na nufin "mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)