ha_tn/luk/09/23.md

1.1 KiB

ya ce

"Yesu ya ce "

da su duka

Wannan na nufin al'majeren da suke tare sa Yesu.

ya biyo ni

"biyo ni" biyo Yesu ya na nufin zama ɗaya daga cikin al'majeren sa. AT: "zama al'majeri na" ko "zama ɗaya daga cikin al'majeria na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya yi musun kansa

"dole ba zai băwa sa'awar sa ba" ko "dole ya ki sa'awar sa"

ya dauki gicciyen sa kulluyomin, ya biyo ni

"dauki gicciyen sa kulluyomin, ya biyo ni." giciyen na nufin wahala da mutuwa. dakar giciyen na nufin ya yarda zai sha wahala kuma ya mutu. AT: "zai yi biyayya dani kowace rana ko a ajilin wahala da mutuwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

biyo ni

Bin Yesu a nan ya na nufin yin biyayya da shi. AT: "biyyaya da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Wacce kyau kekan ... riban kansa

Amsar wannan tambayan shi ne bai da kyau. AT: "ba zai amfane wani ya sami duniya duka, amma ya rasa ransa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ya sami duniya duka

"ya sami komai a duniya"

amma ya rasa ransa

"rasa kansa ko bada ransa"