ha_tn/luk/09/20.md

1.1 KiB

Sai ya ce masu

"Yesu ya ce wa al'majeran sa"

kada su gayawa kowa haka tukuna.

"kada su gayawa kowa" ko "da cewa kada su gaya wa kowa." Wannan za'a iya faaɗ kamar daidai faɗi. AT: "Kada ku gaya wa kowa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

"Dan Mutum dole ya sha wahalar abubuwa da yawa

"Mutaneza su sa Ɗan Mutum ya sha babar wahala"

Ɗan Mutum ... kuma zai

Yesu yana nufin kansa. AT: "Ni, Ɗan Mutum ... kuma zan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

dattawa za su ki shi da manyan fristoci da marubuta

AT: "dattawa za su ki shi da manyan fristoci da marubuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za a kashe shi

AT: "za su kashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a kwana uku

"kwana uku bayan da ya mutu" ko "a rana ta uku bayan mutuwarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

za a tashe shi ... da rai

"zai tashi da rai kuma." AT: "Allag zai ... sa shi ya zama da rai kuma" ko "zai rayu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)