ha_tn/luk/09/18.md

771 B

Wata rana

Wannan sashin an yi amfani da shi a nan domin a sa alama akan sabuwar abi da ya auko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

yana yin addu'a shi kadai

"yana yin addu'a shi kadai." al'majeren suna tare da Yesu, amma yana addu'a shikadai asirace da kansa.

Yahaya mai yin Baftisma

Zai zama da taimako ka sakr faɗan sashin wannan tambayan a nan. AT: "Wasu sun ce kai ne Yahaya mai yin Baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

wani cikin annabawa na da can ne ya dawo da rai

Zai zama da taimako ka ganar da yadda wannan tambayan yadda ya hadu da tambayar Yesu. AT: "da cewa kai ɗaya daga cikin annabawa na da can ne ya dawo da rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya tashi

"ya dawo da rai"