467 B
467 B
Dukan wadanda ba su marabce ku ba
"A nan ga abin da za ku yi a garin in da mutane basu karbe kuba: sa'anda za ku tafi"
ku karkabe kurar kafufunku a matsayin shaida a kansu
ku "karkabe kurar kafufunku" kwatanci ne na ƙi mai ƙarfi a waccan al'adar. Ya nuna da cewa basu son ku kurar garin nan ya ragu a sun su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
suka tafi
"sum bar wurin da Yesu yake"
warkar a ko'ina
"warkar a ko'ina da suka je"