ha_tn/luk/09/03.md

942 B

Ya ce masu

"Yesu ya gaya wa goma sha biyun." Zai zama da taimako ka tada cewa ya faru kamim ya aiki su . AT: "Kamim su tafi, Yesu ya ce masu"

Kada ku dauki komi

"Kada ku dauki komi tare da ku" ko "Kada ku kawo komai tare da ku"

domin tafiya ku

"domin yar tafiyan ku" ko "sa'anda ku ka yi tafiya." Kada su dauki komai a duk tafiyan su, da suke tafiya daga kauye zuwa kauye, har sai sun zo gun Yesu.

sanda

babbar sandada mutane suke amfani da shi domin su daidaita saanda suke hauwa ko tafiya akan ƙasa wanda ba bai ɗaya bane,da kuma tsaro ga masu faaɗwa

jaka

jakar tafiya da ake daukan abin da ake so don tafiya

gurasa

An yi amfani da wannan a nan domin shaida na "abinci." gaba ɗaya

Dukan gidan da ku ka shiga

"Dukan gidan da kuka shiga"

ku zauna

"tsaya a wurin" ko "ku zauna a gidan na dan lokaci kamar baki"

zuwa lokacin da za ku tafi

"zuwa lokacin da za ku bar garin" ko "zuwa ran da zaku bar wurin"