ha_tn/luk/07/48.md

1.1 KiB

Sai ya ce mata

"Sai ya ce wa matar"

An gafarta zunubanki

"An yafe miki." AT: "Na yafe zunubanki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zaune tare

"zaune tare kewaye da tebur" ko "cin abinci tare"

Wanene wannan wanda har yake gafarta zunubai?

Shugabanen adini sun sani da cewa Allah ne kadai yake gafrta zunubi kuma basu yarda da cewa Yesu Allah ne ba. Wannan tambayan mai yuwa domin a yi zargi ne. AT: "Wannan mutumi ya na tunanin shi wanene? Allah ne kadai yake gafrta zunubi!" ko Me ya sa wannan mutumin ya na yi kamar shi Allah ne, wanda shi kadai ne yake gafarta zunubi?" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Bangaskiyarki ta cece ki

"Domin bangaskiyarki, kin sami ceto." tsamo isimi "bangaskiya" za'a iya faɗan ta kamar aiki. AT: "Domin kin bangaskiya, kin sami ceto" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ki tafi da salama

Wannan hanya ce na ce sai anjema da bayar da albarka a lokaci ɗaya. AT: "sa'anda kin tafi, kada ki damu kuma" ko "bari Allah ya baki salama sa'anda kin tafi"