ha_tn/luk/07/46.md

1011 B

Kai ba ka yi ba ... amma ita

Yesu ya cigaba da hada rashin kyaun liyafar Siman da aikin matar.

shafe kai na da mai

"sa mai a kai na." Wannan aladane na marabtan bako mai daraja. AT: "marabtana da shafa mini mai a kai na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

shafe kafafuna

Matar ta daraja Yesu sosai da yin haka. ta kwatanta tawali'u da shafe ƙafafun sa a maimakon kansa.

zunuban ta, wanda suke da yawa, an yafe

AT: "Allah ya yafe zunuban ta masu yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta kuma nuna kauna mai yawa

ƙuanar ta shaida ce da cewa an yafe zunuban ta. Wasu yaren suna neman abu na " ƙauna" a faɗa. AT: "gama tana ƙaunar wanda ya yafe mata zunuban ta sosai" ko "gana tana son Allah sosai"

wanda aka gafarta wa kadan

"duk wanda aka yafe masa abubuwa kadan." A wannan jumlan Yesu ya faɗa ƙa'da na gaba ɗaya. yadda da ya na sammanin Siman ya gane da cewa ya nuna wa Yesu ƙauna kadan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)