969 B
969 B
Yesu ya juya wajen matar
Yesu ya sa hankalin Siman ya koma gun matar ta juyawa wajen ta.
Ba ka ba ni ruwa domin kafafuna ba
hakin mai gida ne ya bawa baƙi ruwa da tawul domin su wanke ƙafafun su sai su dushar bayan da su yi tafiya a hanya mai kura. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
kai ... amma ita
Yesu ya yi amfani da sashin sau biyu domin ya hada rashin ladabin Siman da masanancin aikin godiyar zuciya.
da hawayenta ta wanke kafafuna
Matan ta yi amfani da hawayenta a maimakon ruwa.
ta kuma shafe su da gashin kanta
Matn ta yi amfani da gashin kanta a masayin tawul.
Kai ba ka yi ma ni sumba ba
Mai gida mai kyau a aladar zai gaishe baƙi da sumba a ƙunci ba. Siman bai yi haka ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ba ta dena sumbatar kafafuna ba
"ta cigaba da yin sumbantar ƙafafuwana"
sumbatar kafana
Matar ya yi sumbatar ƙafan Yesu a maimakon ƙuncin sa a masayin masanancin nuna tawali'u.