ha_tn/luk/07/41.md

616 B

wani mutum mai ba da bashi yana bin wadansu mutane su biyu kudi

"mutane biyu sun karba bashin kuɗi a wurin wani mai bada bashin"

dinari dare biyar

"kwana 500' hakin." "dinari jam'i dinari ne." dinari ƙarreran kuɗin azurfa ne. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bmoney]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

dayan hamsin

"dayan mai bashin ya reke masa dinari hamsin" ko "hakin kwana 50"

ya yafe masu, su duka biyu

"ya yafe masu bashin su" ko "ya share masu bashin"

Ina tsammani

Siman yana hankali game da amsan sa. AT: "mai yuwa"

Ka shari'anta dai dai

"ka yi daidai"