ha_tn/luk/07/39.md

679 B

ya yi tunani a cikin ransa, da cewa

"ya cewa kansa"

In da wannan mutum annabi ne ... mai zunubi

Bafarise ya yi tunani da cewa Yesu ba annabi bana domin yana barin masu zunubi su taba shi. AT: "A bayyane Yesu ba annabi bana, domin annabi zai sani wannan matan da take taba shi mai zunubi ce"

da cewa ita mai zunubi ne

Siman ya yi tunani da cewa annabi ba zai taba barin mai zunubi ya taba shi ba. Wannan sashin tunanin sa za'a iya bayana shi ba shakka. AT: "da cewa ita mai zunubi ne, kuma ba zai barta ta ba shi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Siman

Wannan sunan Bafarisen ne wanda ya gayaci Yesu zuwa gidan sa. Wannan ba Siman Bitrus bane.