ha_tn/luk/07/33.md

1.1 KiB

bai ci gurasa ba

Ma'an mai yuwa 1) "azumi koyaushe" ko 2) "ba su cin abin ci kullum."

ku ka ce,' yana da aljanu.'

Yesu ya na faɗan abin da mutane suka ce game da Yahaya. wannan za'a iya faaɗ ba da faɗi daidai ba. AT: "kun ce yana da aljanu." ko "kun yi masa shari cewa ya na da aljanu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Dan Mutum

Yesu yana sammanin mutanen su gane da cewa yana nufin kansa, AT: "Ni, Ɗan Mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

kuna cewa, 'dubi, mutum mai hadama, mai shan ruwan inabi ... zunubi!'

Wannan za'a iya juya kamar daidai faɗi. AT: "kuncu shi mutum mai handama ne da kuma ma shayi ... zunubi." ko "kun yi masa shere da cewa yana ci yana sha da yawa kuma ya na zama ... zunubi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

she mutum mai handama ne

"shi mai cin zari ne" ko "ya cigaba da cin abin ci"

ma shayi

"mai sha" ko "ya cigaba da shan barasa"

hikimar Allah tana shaidar dukan 'yayanta

Wannan ƙarin magana ne da Yesu ya yi a yanayin, mai yuwa ya koya wa masu hikima da cewa da ba su ƙi su aƙrbi Yesu da Yahaya.