ha_tn/luk/07/29.md

888 B

Sa'anda dukan mutane ... ahaya ya yi wa baftisma

Wannan ayan za'a iya rubuta domin ya zama mai sauki. AT: "Sa'anda dukkan mutanen da Yahaya ya yi masu baftisma, har da masu karban haraje , sun je haka, sun shaida da cewa Allah mai adalcine"

suka shaida Allah mai adalci ne

"sun ce da cewa Allah ya nuna kansa mai adalci" ko "sun shaida da cewa Allah ya yi aikin Adalci"

domin an yi masu baftisma da baftisman Yahaya

AT: "domin sun bar Yahaya ya yi masu baftisma" KO "domin Yahaya ya yi masu baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

suka yi watsi da hikimar Allah don kansu

"suka ƙi abin da Yesu yana so su yi" ko "suka so su yi rashin biyyaya da abin da Allah ya gaya masu su yi"

Yahaya bai yi masu baftisma ba

AT: "ba su bar Yahaya yayi masu baftisma ba" ko "sun ƙi baftismam Yahaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)