ha_tn/luk/07/27.md

1.1 KiB

Wannan shine wanda aka rubuta a kansa

"Da cewa annabi shi ne wanda annabi suka rubuta a kan sa" ko "Yahaya shi ne wanda annabawa suka rubu ta akan sa tun da daɗewa"

Duba, ina aika

A wannan ayan, Yesu yana faɗin annabi Malachi kuma yana cewa Yahaya shi ne dan aika wanda annbi Malachi ya yi magana.

a gabanka

Wannan ƙarin ya na nufin "a gabanka" ko "yav tafi a gabanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

naka

Wannan kalmar "naka" mafuradi ne domin Allah yana magana akan Mai ceto a faɗin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

a cikin wadanda mata suka haifa

"a cikin wadanda mata suka haifa." Wannanmisali ne da ya ke nufin dukkan mutane. AT: "a dukkan mutanen da suka taba rayuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba wanda ya fi Yahaya girma

"Yahaya ya fi girma"

wanda ya fi kankanta a mulkin Allah

Wannan yana nufin duk wanda ya sashin mulkin da Allah zai kafa.

ya fi shi girma

Wannan ruhaniyan mutane a mulkin Allah zai fi na mutane kamin a kafa mulkin. AT: "yana da ruhaniya sosai fiye da Yahaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)