ha_tn/luk/07/24.md

1.7 KiB

Me ... ciyawa wadda iska ta ke girgizawa?

Wannan ana sammanin amsa mara yaƙani. ka je waje ka gan ciyawa wadda iska ta ke girgizawa? A'a!" za'a iya rubuta shi kamar bayani/ AT: "ba shakka ba ka je waje ka gan ciyawa wadda iska ta ke girgizawa!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ciyawa wadda iska ta ke girgizawa

Ma'ana mai yuwa 1) mutumin da yana iya sake hankalin sa, ko 2) mutumin da yana magana dayawa amma baya faɗan abin mai muhimmanci, kamar yadda ciyawa yana cikasaura da makamancinsa da amon motsinsu idan iska ya hura su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Amma me ... mutum mai saye da tufafi masu taushi?

Wannan ma yana sammanin amsa mara yaƙani, tunda Yahaya ya sa tufafi mara kyau. "ka je waje ka ga mutumin da ya sa tufafi masu taushi? A'a!" Wannan za'a iya rubuta shi kamar bayani. AT: "kai ba shakka baka je waje ka ga mutumin da ya sa tufafi masu taushi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

sa tufafi masu taushi

Wannan na nufin tufafi masu tsada. tufafi na kullum ba su da kyau. AT: "sa tufafi masu tsada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

fadar sarakuna

fada na da babbane, gida mai tsada da sarki yake zama a ciki.

Amma me ... Annabi?

Wannan ya kai ga amsa mai yaƙani. ka je waje ka gan annabi? a ai ka yi!" Wannan za'a iya rubuta shi kamar bayani. AT: "Amma ainihi ka je waje ka ga annabi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

A na gaya maku

Yesu ya faɗa haka domin ya yi nauyin muhimmancin abin da zai faɗa na biye.

ya ma fi annabi

Wannan sashin ya nuna da cewa gaskiya Yahaya annabi ne, amma ya ma fi annabi. AT: "ba annabi kawai ba" ko "ya ma fi muhimmanci da annabin kullum"