ha_tn/luk/07/21.md

1.1 KiB

A cikin wannan lokaci

"A waccan lokacin"

da miyagun ruhohi

Zai zama da taimako to a sake faɗan warkasuwan. AT: "ya warkar da su daga miyagun ruhohi" ko "sabo da haka ya warkar da mutane daga miyagun ruhohi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ya ce masu

"ya gaya wa dan aikan Yahaya" ko "ya gaya wa mai aikan Yahaya"

ba Yohanna rahoton

"gaya wa Yahaya"

ana tayar da matattu

"mutanen da suka mutu suna raye kuma"

mutane ma su bukata

"matalauta mutane"

Mai albarka ne mutumin da ya tsaya a kan ba da gaskiya gare ni saboda ayukan da na ke yi

AT: "Allah zai albarkace mutumin da ya daina bada gaskiya da ni saboda ayukana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mutumin da baya ... mai albarkane

"Mutanen da basu yarda ... masu albarkane" ko "Duk wanda bai ... mai albarkane" ko "Duk wadda bai yarda ba ...mai albarkane." Wannan ba tabbatatcen mutum bane.

bai daina yarda dani domin

Wannan mara yaƙani yana nufin "cigaba da yarda da ni koda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

yarda da ni

"bada gaskiya gaba ɗaya"