ha_tn/luk/07/18.md

809 B

Almajiran Yahaya suka gaya masa dukan wadannan abubuwa

Wannan ya gabatar da sabuwar abu a labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

gaya masa

"gaya wa Yahaya"

dukkan wadannan abubuwa

"dukkan wadannan abubuwan da Yesu yake yi"

mutanen suka ce da shi, "Yahaya mai baftisma ya aike muzuwa wurin ka mu ce, 'kai ne ... ko mu saurari wani?'"

Wannan bayanin za'a iya rubuta domin a sa ya zama fɗi daidai guda ɗaya. AT: "mutanen sun ce Yahaya mai baftisma ya aike su gun sa su yi tambaya, 'Kai ne wanda kake zuwa, ko mu sa ido ga wani?"' ko "mutaanen sun ce, 'Yahaya mai baftis ma ya aike mu gun ka mu yi tambaya cewa kai ne kake zuwa ko mu sa ido ga wani'" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

ko mu nemi wani

"ko mujire wani" ko "ko mu tsammaci wani dabam"