ha_tn/luk/07/16.md

764 B

tsoro ya kama su duka

"dukak su sun ciki da tsoro." AT: "sun cika da tsoro sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

An ta da wani annabi mai girma a cikinmu

Suna nufin Yesu ba wa wani annabin da ba 'a gane shi ba." anan ƙari ne "na saka zama." AT: "Allah ya sa wani a cikin mu ya zama annabi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]]) da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

dubi bisa

Wannan ƙarin na nufin "kula ga" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Wannan labari na Yesu ya ba zu

"Wannan labarin" na nufin abun da mutane suke faɗa a aya 16. AT: "Mutanen sun baza rehoton game da Yesu" ko "Mutane sun gaya wannan rehoton game da Yesu"

Wannan labarin

"Wannan rehoton" ko "Wannan labarin"