ha_tn/luk/07/11.md

1.6 KiB

Mahaɗin Zance:

Yesu ya ji ƙasar Na'im, Inda ya warkar da wani mutum da ya mutu.

Na'im

sunsr birnin (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

gama, mutumin da ya mutu

Wannan kalmar "gama" ya fahimtar da mu da mu da gabatar da mu ga wani mattacan mutum a labari. Mai yuwa Yaren ku suna da wani iri hanyan yin haka. AT: "akwai wani mutum wanda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

ga wani matacce ana dauke da shi

AT: "mutanen su na daukan mutanen da suka mutu zuwa wajen garin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ana dauke da shi. Kuma shi kadai ne ɗa a wurin mahaifiyarsa( Ita kuwa gwauruwa ce), kokuwa taro dayawa

"dauka waje. shi ne ɗa a wurin mahaifiyarsa, kuwa ita gwauruwa ce. kokuwa taro dayawa." wannan bayani ne na ƙasa game da mutun wanda ya mutu da mahaifiyarsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

gwauruwa

matan da maigidan ta ya mutu kuma ba ta yi aure ba

cika da tausayi a game da ita

"ya ji tausa yin ta"

ya tafi sama

"ya tafi gaba" ko "ya kusata da mutumin da ya mutu"

firam na katako wanda ake daukan jiki

Wannan gadon daukan mara lafiya ko gado da ake amfani da shi a dauke jiki zuwa wurin biso. Bai zama wani abun da aka binne jikin ba. wasu masu juyan mai yuwa suna da kadan na kullum "anna'ashi" ko "gadon jana'izan."

na ce ma ka ka tashi

Yesu ya faɗa wannan domin ya yi nauyin da cewa ya kamata wannan mutum ya yi umurni da shi. saurare ni! tashi"

Matatcan mutumin

mutumin har yanzu a mace yake; yanzu ya na da rai. zai zama da kyau ka bayana wannan. AT: "mutumin da ya mutu"