435 B
435 B
Bayani na Kowa:
Yesu ta shiga Kafarnahum inda ya warkar da bawa na shakaru dari.
a jin kunnen dukan mutanen
ƙarin "a jin" ya yi nauyin da cewa ya na son su su ji abin da zai faɗa. AT: "ga mutanen da suki jin sa" ko "ga mutanen da su ke gun" ko ga mutanen su ji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ya shiga Kafarnahum
Wannan ya fara sabuwar abnu a labarin (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)