449 B
449 B
Amma mutumin
"Amma" nuna bambanci mai ƙarfi zuwa ga mutumin da aka yi maganar sa a baya wanda ya gina gidan da tushi.
a kan ƙasa babu tushi
Wa su al'adun ba su sani da cewa gida mai tushi ya fi ƙarfi. ƙarin bayani zai zama da taimako. aT: "amma bai tuna ƙasa da farko ya gina tushin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
rushe
faɗi ƙasa ko zo rabe
ragargajewar gidan gaba ɗaya
"waccan gidan ya rushe gaba ɗaya"