ha_tn/luk/06/45.md

1.5 KiB

Mutumin kirki

Wannan kalmar "kirki" anan na nufin adalci ko na halin kirki.

mutumin kirki

Kalmar nan "mutum" anan na nufin mutum, ma miji ko ta mace. AT: "mutumin kirki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

kirki daga wadatar zuciyarsa

A nan tunanin mutum na kirki ana maganar sa kamar wadatar da aka yi ajiyar ta a zuciyar mutum, da "zuciya" misali ne na cikin ran mutum. AT: "abubuwa masu kyau da ya ajeye a cikinsa" ko "abubuwan da ya daraja mai yawa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

haifar abin da ke da kyau

Haifar abin da ke da kyau misali ne na yin abin da ke da kyau. AT: "yi abin da ke da kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

muguwar ajiyar zuciyarsa

A nan tunanin muguntar mutum an yi maganar sa kamar abubuwar mugunta ne aka ajiye a zucuyar mutum , kuma "zuciyarsa" misali ne na cikin ran mutum. AT: "abubuwar mugun ta da ya ajiye a cikin sa" ko "abubuwar mugun ta da ya daraja sosa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]]) (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

daga cikar zuciyarsa ne bakinsa yakan yi magana

A nan "zuciyz" misali ne na ran mutum ko cikin rai. sashin nan "bakinsa" misali ne na mutum gaba ɗaya. AT: "abin da yake tunani a zuciyar sa yana safar abin da bakin sa ya ke faɗa" ko "mutum zai yi magana da ƙarfi abin da ya daraja a cikin sa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])