552 B
552 B
Domin babu
Wannan domin babu." Wannan ya nuna da cewa abin da ya biyo baya dalili ne domi kada mu sharanta dan 'uwar mu.
itace mai kyau
"lafiyayen itace"
rubabbun 'ya'ya
'ya'yan da suka bace ko mara kyau ko mara amfani
kowanne itace an santa
Mutane suna gane irin itace da 'ya'yan da take haifa. AT: "mutane suna gane irin itacen" ko "mutane suna gane itacen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ƙyan daji
shuke ko ƙaramin itace mai ƙaya
sarkakkiya ƙaramin ice
inabi ko ƙaramin itace da yake da ƙayoyi