ha_tn/luk/06/41.md

1.3 KiB

Don me kake duba ... idon dan'uwanka, amma ba ka iya ganin gungumen da ke a idonka ba?

Yesu ya yi amfani da tanbaya domin ya tsokane mutanen su kasa kunne ga zunuban su kamin su kasa kunne ga ga zunuban wasu. AT: "gungume da ke idanun ku." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ɗan ƙanƙanin gutsurin karan alkama da ke idon dan'uwanka

Wannan misali na nufin mutane laifi mara muhimmanci na yan'uwa masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ɗan ƙanƙanin gutsurin karan alkama

"ɗigo" ko "tsage" ko "kura da ƙadan." yi amfani da ƙaramin abu da yawanci ya ke faɗiwa a idanuwan mutane.

dan'uwa

Anan "dan'uwa" na nufin yan'uwa masubi Yahudawa ko yan'uwa masubi a cikin Yesu.

gungumen da ke idoka

Wannan masalin ne na laifin mutum mafi muhimmanci. gungume ba na zahiri ba ne ya shiga idon mutum. Yesu ya yi furci domin ya yi nauyin mutum ya kasa kunne ga laifin sa mai muhimmanci kamin jiwa laifin wasu mutane mara muhimmanci. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

gungume

"azara" ko "katako"

Yaya zaka ce... ido?

Yesu ya yi amfani da ya yi amfani da tambaya domin ya tsokane mutane su kasa kunne ga zunuban su kamin su kasa kunne ga zunubin wasu. AT: "Kada ka ce ... ido."? (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)