ha_tn/luk/06/39.md

1.1 KiB

Makaho yana iya yi wa makaho jagora?

Yesu ya yi amfani da tambaya domin ya sa mutanen su yi tunani wani abun da sun riga sun sani. Wannan za'a iya rubu ta kamar bayyani. AT: "dukka mun sani da cewa makaho ba zai iya yi wa makaho jagora ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

makahon mutum

Mutum wanda baya gani "makaho" misali ne na mutum wanda ba'a taba koya masa ba kamar al'majeri. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Idan ya yi

wasu yaren za su so, "Idan wani ya yi."wanna abu mara ma'ana ne wanda zai ba mutum dariya yana yin da ba zai iya faru ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

za su fada cikin rami, ko ba haka ba?

Wannan za'a iya rubuta shi kamar bayyana. AT: "dukkan su zasu fadi a rami" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Almajiri baya fin Malaminsa

"Almajiri baya fin Malaminsa." Ma'ana mai yuwa 1) " Al'majeri ba ya yin ilimi fiya ea malaminsa" ko 2) "Al'majeri ba shi da iko mafi yawa fiye da malaminsa."

duk wanda ya samu horo sosai

"kowani al'majeri wanda aka horas da shi da kyau" ko "kowani al'majeri wanda malaminsa ya koya masa"