ha_tn/luk/06/38.md

894 B

ku ma za a ba ku

Yesu bai fada asalin wanda zai bayar ba. Ma'ana mai yuwa 1) "wani zai baka" ko 2) "Allah zai baka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Magwaji dankararre, girgizajje har ya cika yana zuba, za su zuba har cinyarku

Yesu ya yi magana ko a kak Allah ko mutane suna bayar karaminci kamar yana magana akan mai say da sayar da karimi hatsi. AT: "Allah zai zuba maku a cinyar ku karimi iya yawan kuɗi- dankararre girgizajje har ya cika yana zuba" ko "Kamar mai say da sayar da karimi hatsi wanda ya dankare hatsin ya girgizajje su tare kuma ya hatsi sosai hay rana zuba, za'a baku karaminci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

karimi kuɗi

"babban kuɗi"

za a auna maku

Yesu bai fada asalin wanda zai auna maka ba. Ma'ana mai yuwa 1 ) "za'a auna maku" ko "Allah zai auna maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)