ha_tn/luk/06/37.md

768 B

Kada ku shari'anta

"Kada ku shari'anta mutane" ko "kada ku zargi mutane mummunan"

da ku

"domin sakama kon ku"

kuma ba za a shari'anta ku ba

Yesu bai fada wanda ba za'a shari'anta ba. Ma'ana mai yuwa 1) "Allah ba zai shari'anta ka ba" ko 2) "ba wanda zai shari'anta ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kada ku hukunta

"Kada ku hukunta mutane"

kuma ba za 'a hukunta ku ba

Yesu bai fada wanda ba za'a hukunta ba. Ma'ana mai yuwa 1) "Allah ba zai hukunta ka ba" ko 2) "ba wanda zai hukunta ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za'a yafe maku

Yesu bai fada wanda zai yafe ba. Ma'ana mai yuwa 1) "Allah zai yafe ku" ko 2) "mutane za su yafe maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)