ha_tn/luk/06/35.md

795 B

Bayyani na Kowa

kada ku sa zuciya a maido maku

"kada ku sa zuciya mutumin ya maido maku

"kada ku sa zuciya mutumin ya maido maku abin da kuka ba shi" ko "kada ku sa zuciya mutumin ya baku komai"

sakamakon ku zai zama da girma

" za ku karbe babban sakamako" ko "zaku karbe biya mai kyau" ko "zaku sami kyau ta masu kyau sabo da shi"

Za ku zama yayan Mafifici

Zai fi kyau ka juya" 'ya'yan" da kalma iri ɗaya yarenku zasu iya nufin cewa yaron mutum ne ko ɗa.

'ya'yan Mafifici

ya zama na cewa kalmar nan "ya'ya" jam'i ne domin kada a rikice da sunar Yesu "Dan Mafifici."

marasa godiya da miyagun mutane

"mutanen da ba su yi masa godiya ba kuma mugaye ne"

Uban ku

Wannnan na nufin Allah. zai fi kyau a juya "Uba" da kalaman da yaren ku suke anfani da shi ga uban mutum.