ha_tn/luk/06/31.md

638 B

Duk abin da kake so mutane su yi maka, ka yi masu hakan nan

A wasu yareuka zai iya zama na halita a juya wannan umurnin. AT: "Duk abin da kake so mutane su yi maka, ka yi masu hakan nan" ko "yi wa mutane yadda ka ke so a yi maka"

me wannan zai amfane ka?

"wani lada za ka karba?" ko "wani yaba za ka masu don yin haka?" baza ka barbi wani lada don yin haka ba." ko "Allah ba zai baka lada don yin haka ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

a mayar masu dadai gwargwado

Dokan Musa ya umurci Yahudawa kada su karbi riba akan kuɗin rancen da kuka ba wa juna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)