ha_tn/luk/06/29.md

488 B

Ga shi wanda ya mare ku

"Idan wani ya buga ku"

a wannan kunci

"a gefen fuskan ku"

ku juya masa ɗayan

Zai zama da taimakoa ce ma harin zai yi wamutumin. AT: "juya fuskar ka saboda yamare ka a ɗayangefen kuncinkuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

kada ka hana

"kada ka hana shi daga dauka"

Ku bayar ga duk wanda ya roke ku

Idan kowa ya tambaye ka abun, ka ba shi"

kada ku tambaye shi ya bayar

"kadaku nemi ya bayar" ko "kada ku bukata ya bayar"