364 B
364 B
sa'anda kowanne mutum ya yi magana
Anan "mutane" an yi amfani da su ma'ana danginsu hada da dukkan mutane. AT: "sa'anda kowanne mutum ya yi magana" ko "sa'anda kowa ya yi magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)
haka kakannin-kakanninsu suka yi wa annabawan karya
"kakannin-kakanninsu sun yi magana da kyau game da annabawan karya"